MAGANIN MANTUWA - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Monday, June 17, 2019

MAGANIN MANTUWA

من غلب عليه النسيان والشيطان يقرأ لقهر هما ست مرة كل يوم
Wanda yawan mantuwa da yawan kokwanto yake damunshi Galibi daga shaidan ne, Saboda fadar Allah (s.w.a)Cikin suratul kahfi
وما انسنيه إلا الشيطان أن اذكره

wato ma'ana Babu abinda ya mantar Dani daga tunawa sai shaidan.Saboda haka wannan addu'ar ita za arika karantawa qafa shida da safe,haka kuma za amaimaita kafa shida (6) da yamma.

ياقهار تقهرت بالقهر والقهر في قهرقهرك يا قهار
 Ya qahharu taqahharta bil qahri wal qahri fiy qahri qahrika ya qaharu
Insha Allah za arabu da matsalar mantuwa.

No comments:

Post a Comment