ASRAR NA TILASTAWA MUTUM YAYI MAKA ABINDA KAKE SO - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Thursday, August 1, 2019

ASRAR NA TILASTAWA MUTUM YAYI MAKA ABINDA KAKE SO

Assalamu alaikum Wa Rahmatillah
Yau kuma wani Babban sirri ne, nazo dashi. Wannan Hatimin Tasarrif shi ake kira karfa -karfa. Saboda yadda ake Tilasta mutum yayi abinda baiyi niyya ba, Ko karɓar bashi, Ko Tilasta saurayi Ya Auri Mace musamman idan an fahimci Ba da niyyar Auren yazo ba. Idan kuma mutum makiyin ka ne, kuma kana so ka firgita shi Ya daina samun kwanciyar hankali, Za ka iya amfani da wannan Hatimin Don jifan makiyin ka, kuma duk inda ya ganka Sai Gabansa ya fadi ( Alamar tsoro)
YADDA AKE AIKIN;- Abu Na farko dai sallar Nafila Raka'a 2 . Fatiha da Alam tarakaifa(فيل)  7
2. Fatiha da Tabbat yada 7
Sai arubuta sunan wanda za a yi aikin akansa ajikin farar takarda dabam anade ataka da kafar hagu a tsaya a tsaye lokacin aikin. Sannan shi kuma wannan Hatimin amakala ajikin carbi. Sai ayi wuridin wannan ( Fabuhital Lazi Kafar) Qafa 1519 sannan ahada Layar da Takardar abunne su Duk a wuri ɗaya.
**"*Idan aikin Alkhairi ne Ranar Lahadi, Alhamis Ko Juma'a*****
***"Idan kuma aikin Sharri ne, Ranar Asabar, Talata Ko Laraba**$""*** za a yi wannan aikin Na tsawon kwana 3 zuwa kwana 7 Insha Allah buƙatar za ta biya.
Kuma da Tafarnuwa da Bawan Albasa
Za a yi Turare lokacin da ake yin aikin

فبهت الذئ كفر

No comments:

Post a Comment