WUF DA SAURAYI CIKIN SAUƘI.
Assalamu alaikum wa rahmatullah. Bayan tsawon lokaci Ban samu damar yin wani muhimmin posting a cikin wannan shafi Na" jawahirul azkar" ba. Saboda Hidimar Azumi da kuma Lockdown, amma yanzu Allah ya bani damar dawowa da ci gaba da taimakawa jama'a da ingantattun Laqani da sirrori. Sai dai kuma yau Zan karkatar da Akalar Zuwa ga Taimakawa yan mata da matan Aure da kuma zawarawa. Ganin yadda yawancin samari yanzu suke zuwa garesu amma kuma da Niyyar Yaudara.
To, Wannan sirrin yana da Tasirin matuƙar idan macce tayi amfani dashi akan Namiji, Babu shakka Allah zai mallaka Mata shi, ( La Mahalatan Bi Iznillah)
Wannan sirrin bashi da wuyar aikatawa. Kwana 3 ake rubutawa asha, sannan ayi Laya Adanne ta da babban Dutse Ko abinne Ko a rataye a jikin bishiya.
يحيبونهم كحب الله والذين امنوا اشد حبا لله فسوف يات الله بقوم يحبهم و يحبونه لو انفقت ما في الأرض جميعاً ما الفت بين قلوبهم ولكن الله ألف بينهم إن الله قوي عزيز اللهم ألف واعطف قلب( sunan matar) و( sunan saurayi) كما الفت بين الملك الذي نصفه من ثلج و نصفه من من نار فلا النار تذيب الثلج ولا الثلج يطفي النار والملك ينادي بلسان افتدار اللهم يا من الفت بين الثلج والنار ألف و اعطف و هيج قلب ( sunan saurayi) إلي محبة ( sunan matar) و مودة و عشق ( sunan matar) بحق اهيا شراهيا ادوناي أصباءت اصبا تون الذي هوالحي القيوم الذي قامة السموات والأرض الخلق بامره إلي إلي إلي محبة شديدة تجري في دم واللحم التي لا تحول ولا تزول بحق هذه الأسماء هي ٤٣٤لل٣٩عه٣٤١٧عه٤٨ اقسمت عليكم يا خدام هذه الأسماء المقدسة إلا ما هيجتم و اقلقتم و احرقتم القلب ( sunan saurayi) إلي محبة و مودة( sunan matar) بحق اهيا شراهيا ادوناي أصباءت ال شداي الوهيم اجعلوا قلب جميع البشر من كل أنثى و ذكر خاضعين عاطفين منقا دينا ( sunan matar) بالف ألف لاحول و لا قوة إلا با الله العلي العظيم
Ƙarin bayani:- Yarinya Budurwa Ko Matar Aure Ko kuma Bazawara Duk za su iya yin amfani dashi wajen janyo hankula samari Ko mallakar miji ( Idan matar Aure ce)

Allah yasaka da alkhairi
ReplyDelete