Assalamu alaikum wa rahmatullah,Yau Kuma Zanyi Taƙaitaccen Bayani akan FALAQIY Da Kuma HISABI.
Ma'aunin kwanan wata kwana ashirin da tara ne da awa goma sha biyu da minti arba'in da huɗu (29/12/44).
Shekara tanada kwana ɗari uku da hamsin da huɗu da awa takwas da minti arba'in da takwas 354/8/48. (Sanadu) kenan سند
Acikin shekara talatin(30) wato dauri ɗaya (1) ana samun shekaru goma sha ɗaya (11)waɗanda suke kwana (355)
Shekaru goma shatara(19) kuma suna kwana (354).
Haka kuma Rana tana Zama acikin ko wane Buruji Tsawon kwanaki Talatin.akwai Burujai Guda Goma sha biyu a sararin samaniya waɗanda Allah ya Halitta kuma an kasa su Gida 4 a Dabi'u, Ko wane Guda 3 daga cikinsu suna Ƙarƙashin Ɗabi'a Daya.
Misali:-
1. Himlu .Usdu. Qausu (Nariy).
2. Sauru, Sunbula . Jadyu ( Turabi)
3. Jauza'a. Mizan. Dalwu. ( Hawa'i)
4. Saraɗanu. Aqrabu. Huwtu (Ma'i).
Saboda haka duk wanda bai san Hakikanin Ranar Haihuwarsa ba. Zai iya amfani dashi wajen Gano Burujinsa da kuma Taurarinsa da kuma Dabi'arsa.
GA YADDA JADAWALIN TAURARIN YAKE:-
1. HIMLU (Aries) -March 21-April 19.
2. SAURU (Taurus) April 20- May 20.
3. JAUZA'A ( Gemini) May 21- June 20.
4. SARAƊANU (Cancer) June 21- July 22.
5. USUDU ( Leo) July 23- August 22.
6. SUNBULA (Virgo) August 23- Sept 22.
7. MIZAN ( Libra) Sept 23- Oct 22.
8. AQRABU ( Scorpio) Oct 23 - Nov 21.
9. QAUSU (Sagittarius) Nov 22 - Dec 21.
10. JADYU (Capricorn) Dec 22 -Jan 19.
11. DALWU (Aquarius) Jan 20- Feb 18.
12. HUWTU (Pisces) Feb 19 - March 20
1. HIMLU = YANA SHARAFI AGIDAN SHAMSU
2. SAURU= YANA SHARAFI AGIDAN ƘAMAR
3. JAUZA'A= BABU SHARAFI
4. SARAƊANU= YANA SHARAFI AGIDAN
MUSHTARI
5. USUDU= BABU SHARAFI
6. SUNBULA=YANA SHARAFI AGIDAN UƊARIDA
7.MIZAN YANA SHARAFI AGIDAN ZUHAL
8. AQRABU= BABU SHARAFI
9. QAUSU= BABU SHARAFI
10. JADYU=YANA SHARAFI AGIDAN MARIKHA
11. DALWU= BABU SHARAFI
12. HUWTU= YANA SHARAFI AGIDAN ZAHRATU.
Sai kuma wasu Manyan Formulas waɗanda duk wanda zai koyi Bugun Hisabi Sai ya sansu kuma ya Haddace su kamar haka:-
1. 39× 2849=111111
2. 481× 462=222222
3. 777× 429= 333333
4. 78× 5698= 444444
5. 77× 7215= 555555
6. 777× 858= 666666
7. 49× 15873= 777777
8. 37× 24025= 888888
9.77× 12987= 999999

- GA YADDA MUTUM ZAI GANO BURUJINSA.
- KA LISSAFA ADADIN SUNANKA DA NA MAHAIFIYARKA DA BABBAN BAƘI TA HANYAR ABAJADA SAI KA RABA DA 12 TO ABINDA YA RAGU DAGA 1 zuwa 12 SHINE AMSAR.
- Misali:- Ka sami adadin 1166 ÷ 12=97.166666
- 97.166666~97=01666666
- 01666666×12={2}
- Kunga wannan Lissafin ya Rage 2 Wato Burujinsa Shine (Sauru).
- Saboda haka a kullum waɗannan Taurari suna zagayawa 24 Hours idan wannan ya gama cinye Lokacin sa, Sai kuma wani Ya shiga ya fara aiki.
- Saboda haka Awa Ashirin da Huɗu yana da Minti(1440)
- GA YADDA JADAWALIN MINTINAN YAKE:- b;( v:?vnn:!?::nm:vv ?n?mc!)!:vv . N:b.
- 1. HIMLU =Minti (84).
- 2. SAURU=Minti (96)
- 3. JAUZA'A=Minti (120)
- 4. SARAƊANU=Minti (140)
- 5. USUDU=(140)
- 6. SUNBULA=(140)
- 7. MIZAN=(140)
- 8. AQRABU=(140)
- 9.QAUSU=(140)
- 10. JADYU=(120)
- 11. DALWU=(96)
- 12. HUWTU=(84)
- SAI KUMA GIDAJEN DA SUKE YIN SHARAFI KAMAR HAKA:-
1. HIMLU = YANA SHARAFI AGIDAN SHAMSU
2. SAURU= YANA SHARAFI AGIDAN ƘAMAR
3. JAUZA'A= BABU SHARAFI
4. SARAƊANU= YANA SHARAFI AGIDAN
MUSHTARI
5. USUDU= BABU SHARAFI
6. SUNBULA=YANA SHARAFI AGIDAN UƊARIDA
7.MIZAN YANA SHARAFI AGIDAN ZUHAL
8. AQRABU= BABU SHARAFI
9. QAUSU= BABU SHARAFI
10. JADYU=YANA SHARAFI AGIDAN MARIKHA
11. DALWU= BABU SHARAFI
12. HUWTU= YANA SHARAFI AGIDAN ZAHRATU.
Sai kuma wasu Manyan Formulas waɗanda duk wanda zai koyi Bugun Hisabi Sai ya sansu kuma ya Haddace su kamar haka:-
1. 39× 2849=111111
2. 481× 462=222222
3. 777× 429= 333333
4. 78× 5698= 444444
5. 77× 7215= 555555
6. 777× 858= 666666
7. 49× 15873= 777777
8. 37× 24025= 888888
9.77× 12987= 999999
Mun gode Mallam, Allah ya saka Da Alkhairi
ReplyDeleteAmeen Alfarmar Nabiyul Rahmati
ReplyDeleteEnter your comment..
ReplyDeleteجزئك الله بخير to m.ya ake gane dabi'ar must? kuma meye golden hour alokutan sa,,o,I?