Assalamu alaikum jama'a, Har yanzu dai Darasin namu yana nan a bangaren AUFAQU Wato ilmin Sanin Hatimai da kuma yadda ake yin zubin su tun daga farko, To Kamar yadda nayi bayani a Darasin da ya gabata cewa
idan ka narke ayar Alqur'ani Ko kuma wani suna daga cikin sunayen Allah jimillar adadin da kasamu Sai ka zubar da 12 sannan karaba da 3 abin da ya saura shine za a zuba a gidan farko na Hatimin Wato (muftahul wafqa) kenan.
JABRU Musallasi:- Shi Kuma idan ya rage 2 Sai ayi kari a gidan 4.
Idan Kuma 1 tak ya rage Sai ayi Karin 1 agidan 7.
To, amma a wannan wadda take sahihiya kuma mashahuriya a wajen malaman AUFAQU shine kafara raba Adadin da 4 kuma idan kana so ka gane Dabi'ar mutum kafin ka yi zubin Hatimin.
1. Idan 1 ta rage Nari
2. Idan 2 ta rage Hawa'i
3. Idan 3 ta rage Ma'i
4. Idan 4 ta rage Turabi
Saboda da haka idan Nari ne, sai a fitar da shi ta hanyar
بطد ز هج و ا ح
HAWA'I kuma وزب اهط حجد
MA'I kuma دجح طه اب زو
TURABI kuma ح ا وجهز دطب
Wannan shine zubin Hatimi Sahiyhul Kamal.
Sai kuma Hatimin Tasarrif na ismul Jalala shima hanyoyi 3 yake dasu, amma ɗaya sananne ne, kowa ya sanshi, Amma Ga guda biyu wadanda sirri Ko Tasrifi yafi tashi da wuri.
Ya malam ai wannan ilimin dakamar wuya mutum ya koye shi
ReplyDeleteIdan ka nutsu kuma kasa hankali akan fannin AUFAQU Lalle Zaka iya koya. Saboda ai lissafi ne, kuma ka iya mathematics
DeleteIdan kagama xubawa tayaya xakai aikin
ReplyDeletemisali;- kaxuba alqaluman sunan allah WADUDU acikin narin hatimi
hatimin laya xa'ai kokuma bunnewa xa ai?
sannan tawaje siga xa aja sunan da akaxuba a hatimin