Assalamu Alaikum jama'a Yau Kuma za mu waiwayi wasu Daga cikin Rashin lafiyar da ke addabar Al'uma a wannan lokacin Kuma muyi bayanin maganinsu cikin sauki yadda kowa Zai iya Hadawa da kansa Kuma ya jarraba asami waraka da yardar Allah.
1. MAGANIN DAJI:- Asami sassaken Tsada idan ya bushe adaka Shi arinka sha da No-no ko (yogurt) sau 2 arana cikin kwana 7 za awarke da yardar Allah, sahiyhun
2. MAGANIN BASIR MAi TSIRO:- Hakika Basir Yana da matukar illa ajikin Namiji Domin Yana rage masa sha'awar mace da Kuma karfin jima'i.wani Alqalaminsa Zai koma kamar lagwani,sai an mulmula shi kafin ya Mike, wani Kuma daga sau 1 baya iya karawa. Su Kuma mata Yana musu illa wajan budewar gaba da Kuma Warin Farji bayan Gama jima'i.
*** Asami Bagaruwa da kanamfari a dake su, Arinka sha da Ruwa ko yogurt ko Koko***
Mujarrabun
3 MAGANIN DIABETES (ciwon siga ) Asami yadiya a kirba ta aturmi sannan azuba Ruwa adafa sosai, bayan ya wuce Sai azuba Zuma Mai kyau aciki. Za arika Shan ruwan maganin sau 3 arana, bayan kwana 7 za a Kara dafa wani ganyan yadiyar tare da zumar ayi kamar yadda akayi na farko. Insha Allah za a samu lafiya.
4. MAGANIN ULCER:- Asami Bawon kankana da Bawon Ayaba adaka su su bushe Sai ahada da garin Zaitun ahada da Zuma ana sha cikin kwana 7 za a warke.
***Taimakon Gaggawa GA Mai ciwon Ulcer*****
Asami Ayaba (plantain/Agada) Ayanka ta kanana azuba Ruwa azuba Mata Ruwa acikin Kofi idan ta kwana 1 Sai asha sau 3 arana daga wannan Ranar bazata Kara tashi ba, da iznin Allah.

No comments:
Post a Comment