القلم الروحاني والعلم الاوفاق - JAWAHIRUL AZKAR

Post Top Ad

Saturday, July 20, 2019

القلم الروحاني والعلم الاوفاق

e117ccc5afd89cd2ba91664ba9b24458d2d36c679ae0dba04b087e792ea9a5af
Assalamu Alaikum Wa 
Rahmatullah, Yau kuma Za muyi bayani ne akan Hatimi da kuma yadda ake rubuta Dalasimi acikin sa, don Neman Zuwan Rauhanai cikin sauri Da Kuma samun biyan buqata da gaggawa. Da farko dai ka kalli yadda Harufan Abajada suke da kuma adadinsu yake a tsakiyar Sai kuma Ramzi wanda shine abinda Muke magana akan sa yanzu. To shi wannan Alqalamul Rauhan ɗin yana da karfi sosai wajen Ko Wane irin aiki Ko Tasrifi matukar ansa shi a cikin Hatimi.


PhotoEditor_20190718_151707237
Zubin HatimI Murabba'i:- Yadda Ake z uh bin Hatimin Murabba'i shine Ka narke ADADIN Aya ko sunayan Allah Ka Tara jimlarsu waje daya sannan Ka zubar da 30. Sai karaba da 4 Abinda ya rage shine zaka sa agidan farko. Sannan Kaci gaba da Kara 1 ako wane Gida har karshe.
JABRU:- Shine abinda yayi saura bayan an Raba da 4 idan Murabba'i za ayi. Idan ya rage 3 Sai ayi Karin 1 agidan 5.
Idan Kuma 2 ta rage Sai ayi Karin 1 agidan 9.
Idan Kuma 1 ce ta rage Sai asata a gidan 13.
TANBIHI:- Hatimi Murabba'i ana yin zubinsa ne, Daga ADADIN da yakai (1000) ko Kuma ya zarce haka wato 4 digit. Shi Kuma Musallasi 3 Digit.
Ga yadda Ake zubin kowane Gida.
PhotoEditor_20190720_170607006

Ga misali:-  ADADIN 2754 -30=(2724)
2724 Araba da 4.
Zai zama=(681)
PhotoEditor_20190720_171335005
Sai dai wannan Hatimin Bai yi ragi ba,
Ga Hanyar Musallasi:-
PhotoEditor_20190720_170243989
Shi Kuma za a Tara ADADIN a zubar da 12, sannan a Raba da 3, Abinda aka samu Shi za a Fara sawa agidan farko na Hatimin, sannan aci gaba da Kara daya- daya har karshe.
JABRU Musallasi:- Shi Kuma idan ya rage 2 Sai ayi kari a gidan 4.
Idan Kuma 1 tak ya rage Sai ayi Karin 1 agidan 7.
Ga misalin Hatimin سلام قول من رب رحيم
ADADIN SA( 817). Idan aka Debe 12 zai zama= 805
805÷3=268.( Zai Rage 1) 268 shine za a sa agidan farko, sannan idan anje gidan 7 Sai akara dayan da ya Ragu.
PhotoEditor_20190720_192213618

1C+5X7+%252845%2529

No comments:

Post a Comment

Comments system