YADDA AKE YIN AIKIN YASIN SHARIFIYA
Duk mai Neman wata Gagarumar biyan buƙata da ta shafi duniya, Kamar Neman Samun Nasara akan wani Babban mutum Ko Ɗaurin baki Ko Neman Aure Ko Karɓar Bashi a hannun mai kuɗi, Ko kuma jefa soyayya mai tsanani tsakanin Mace da Namiji Ko kuma Kawar da wata Fitina da aka ga ta taso. Ko kuma Maƙiya ne suka haɗa kai don su cutar da kai to idan har kayi wannan aikin babu shakka za ka farraqa su, Haka kuma Ana yin kiranye ga mutumin da yabar gida kuma ake da buƙatar ya dawo, sannan Ana aikin sulhunta tsakanin mutanan da basa jituwa, da biyan buƙatu na Alkhairi da kuma sharri.
Abu na farko da mutum zai yi shine:- 1. Ka nemi Ayar Alqur'ani wadda ta dace da irin buƙatar da kake so, 2. Sai kuma sunan Allah daga cikin" Asma'ul Lahil Husna" shima Wanda yake da Nasaba da Irin buƙatar da kake so. 3. Sai kuma sunan Mai Neman biyan buƙatar da kuma sunan wanda ake yin aikin akansa Wato ( الطالب والمطلوب) 4. Sannan zaka haɗa Adadin Harufan سلام قولا من رب رحيم (818) 5. Na ƙarshe shine Adadin" ISMIL JALALA" Wato Allahu (66) duk ka haɗa jimlar su gaba ɗaya ka zuba a tsakiyar Hatimin Allahu.
Yadda Za a yi aikin shine:- Za a karanta Suratul YASIN Qafa (10) Amma a sura ta farko za a tsaya a maimaita "SALAMUN QAULA MIN RABBI RAHIM" Qafa 8.
Sura ta biyu kuma a maimata SALAMUN QAULA MIN RABBI RAHIM Qafa (10). Bayan haka daga sura ta uku har zuwa ta goma za a maimata ako wacce sau (100) Shike nan an cika Adadin wannan aikin Sai Ganin biyan buƙatar cikin gaggawa bi iznil lahi . Kuma wannan shine dalilin da yasa nace Ku nemi CALCULATOR Na Abajada saboda yanzu zan fara kawo sirrika waɗanda suka shafi AWFAQU DA HISABI Free Download
والله يهدي من يشاء إلي صراط المستقين

Hatimin Allahu(jawahirul azkar) |
Yadda Za a yi aikin shine:- Za a karanta Suratul YASIN Qafa (10) Amma a sura ta farko za a tsaya a maimaita "SALAMUN QAULA MIN RABBI RAHIM" Qafa 8.
Sura ta biyu kuma a maimata SALAMUN QAULA MIN RABBI RAHIM Qafa (10). Bayan haka daga sura ta uku har zuwa ta goma za a maimata ako wacce sau (100) Shike nan an cika Adadin wannan aikin Sai Ganin biyan buƙatar cikin gaggawa bi iznil lahi . Kuma wannan shine dalilin da yasa nace Ku nemi CALCULATOR Na Abajada saboda yanzu zan fara kawo sirrika waɗanda suka shafi AWFAQU DA HISABI Free Download
mallam,Allah gafarta Kuma Allah yajikan iyaye.afwa mallam,Yaya za ayi da takardan rubutun bayan ankammala.
ReplyDelete