Addu'ar Neman Biyan Bukata Cikin Gaggawa
وروي عنه دعاء مجرب كان عيسى عليه السلام يحي به الموتى فإذا أردت أن تدعو به تصلي الصبح وقل و أنت جا لس ١٠٠ مرة
Wannan kuma wata addu’a ce, wadda Annabi isa ( alaihis salam )ya kasance yana tada matattu da ita cikin iznil Allah.
Yadda akeyinta shine bayan sallar asubahi zaka karanta kafa Dari, sannan karoki bukatunka, Allah zai biya makasu da gaggawa. Ga addu’ar:-
بسم الله الرحمن الرحيم
ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم اللهم إني أسألك يا قديم يا دائم يا فرد يا وتر يا أحد يا صمد يا حي يا قيوم يا ذا الجلال والاكرام فإن تولوا فقل حسبي الله لا إله إلا هو عليه توكلت وهو رب العرش العظيم ١٠٠
واسال ما شئت فإن لم يستجب لك فالعن مقاتل
” Bismillahir Rahmanir Rahiym
Wala Haula wala quwwata illa billahil Aliyul aziym Allahumma inniy as’aluka ya Qadiymu ya Da’imu ya Fardu ya Witru ya Ahadu ya samadu ya Hayyu ya Qayyum ya Zaljalalu Wal Ikram Fa’in Tawallau Faqul Hasbiyallahu La’ilaha illa huwa Alaihi tawakkaltu wahuwa Rabbil Arshil Aziym qafa Dari.
Acikin ruwayar akace idan har kayi wannan addu’ar ba a amsa maka ba,to ka la’anci Muqatilu wanda yakawo ruwayar.
Amma ni ina cewa ka binciki halinka da irin manyan zunubanka.
Nan gaba zan kawo wasu azkar na shafe dukkan zunubai
Sunday, June 16, 2019
ADDU'AR NEMAN BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Comments system
Author Details
Blogger, Astrological geomancer, Native Medical Specialist With Many Years of experience.
Sakalahu khairan
ReplyDeleteAlhamdulillah
DeleteSakalahu khairan
ReplyDeleteAlhamdulillah
DeleteJazakallahu khairan
ReplyDeleteAllah yasaka da al'kairi
ReplyDeleteEnter your comment...GOOD
ReplyDelete