Jifan makiyi Na farko - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Sunday, June 16, 2019

Jifan makiyi Na farko



Amma wannan sirrin Ana aikatashi ne musammam akan Wanda ya zalunceka kawai.Dalilin yana da want mukami na gwabnati ko na siyasa ko Kuma fin karfi na zalunci,Ga sirrin da zaka ja masa inhar takamarsa da mukami Sai Allah ya saukeshi daga mukamin NASA da gaggawa, idan Kuma ma’aikaci ne za akoreshi awurin aikinsa ya Kuma wulakanta a idon jama’a.

“Ya muzilla kulla jabbarin aniydin bi qahri aziyzin suldhanahu”

يا مذل كل جبار عنيد بقهر عزيز سلطانه ٧٠٠٠مرة

Dubu bakwai (7000)

Sai wannan addu’ar qafa saba’in 70

اللهم قاتل الكفرة اهل الكتاب الذين يكذبون رسلكويصدون عن سبيلك ويدعون مع الله الها اخر لا اله الا انت تعا ليت عما يقول الظا لمون علوا كبيرا

اللهم العنهم لعنا كبيرا وخذهم اخذا وبيلا وضاةعف رجزك وعذابك عليهم يا اله الخلق امين يا رب العالمين

Idan kagama aikin Sai kanemi toron agwagwa ka tafi kan dutse ko wuri mai tsandauri kayanka da niyar Allah yabaka nasara akan mutumin dakayi aikin akansa Sai asoya naman kacinye abinka


https://www.qservers.net/process/aff.php?aff=2197


2 comments: