Assalamu alaikum warahmatullah, Yau kuma wata Babbar tsaraba ce, nake tafe da ita. Zuwa ga Yan Boko Masu son su rika fahimtar duk abinda aka koyar dasu kuma su lashe duk wata jarrabawar da Za a yi musu cikin sauki, DA kuma makaranta Alqur'ani wadanda suke buƙatar haddace shi cikin sauki ta hanyar ilhama Daga Rabbil izzati, Haka kuma mawakin da ya Fara harkar waka fasaha ta ƙare masa, To wallahi Ga wannan sirrin. Duk wanda ya yi shi Allah Zai sanya masa Basira da Hikima da kuma ilmin abinda yake so yasamu.
Yadda ake aikata wannan aiki shine, Za arubuta wannan HATIMIN Asha tsawon kwana 7 sannan kuma kullum ayi Wuridin dake jikin HATIMIN shi ma kwana 7. Amma anaso adaka kanamfari ( cloves) azuba cikin rubutun sannan Asha.
Wuridin kuma lokacin da ake jan wuridin za Ayi Hayaki da kanamfari yazama cewa lalle kana shaƙar hayakin lokacin da kake aikin.
GA wuridin kamar haka
يا تنكفيل بحق دنير يا حنان أنت الذي وسعت كل شئ رحمة و علما
ADADIN WURIDIN SHINE:- Qafa Dubu biyu da Ɗari Shida da Hudu (2604) kwana 7.
Lokacin Aikin:- Da safe Ko kuma ayi shi cikin Dare.
Assalamu alaika Sayyadi, kafa nawa za'a karanta Isimin? Kuma wani lokaci ya dace akarantashi. Mungode sosai Sayyadi Allah ya saka da alkhairi.
ReplyDeleteSalam malam sainaga an cire posting na aufaku gashi bangane ba kuma INA datambayoyi sosai
ReplyDeleteAUFAQU MUSALLASI Mufatihi yana nan Ban cire shi ba, kaduba Za ka ganshi sai kayi tambayarka Insha Allah zan amsa maka tambaya. Duk da cewa baka bayyana sunan kaba
DeleteKafa nawa ne za'a rubuta?
ReplyDeleteQafa 1 Ko 2 Ko 3. Duk wanda kayi yayi daidai
DeleteNasha maganin karatu rututu amma haryanzu shiru nakeji,malam don Allah ko kasan dalili.shin inna aikata wannan aljanu bada su shafeniba? Shin gaskiyane inkaga sirri a littafi sai ka aikata wai badaiyiba sai ambaka izini? Inhakaane me yasa? Menene hatimin annabi sulaiman(AS)?
ReplyDelete