Assalamu alaikum warahmatullah,Jama'a Yau kuma wani Baƙin Hatimi nazo dashi Ga dukkan wanda Zai iya riƙe shi bisa ga amanar cewar Sai dai akan Makiyinka Ko kuma Wanda ya fitine ka, akan harkokin kasuwanci ko kuma Na rayuwar yau da kullum kaɗai za ka iya yiwa wannan Baƙin jifan.
Shidai wannan HATIMIN ana rubuta shi ne a Ranar Asabar ta karshen watan Arabi . Akan sa'ar Zuhal, Ko kuma sa'ar ta daran talata.
YADDA Za Ayi Rubutun Shine:- Asami tafarnuwa da Albasa adaddaka su amatse ruwan Sai azuba cikin tawadar da Za a yi amfani da ita wajen rubuta HATIMIN. Idan an kammala rubutun Sai kuma ayi masa Hayaki da (Tafarnuwa da kuma Albasar)
Sannan kuma Sai ayi Wuridin Alantara kaifa Qafa (41) kamar haka:-
الم تر كيف فعل ربك باصحاب الفيل ألم يجعل كيدهم في تضليل وأرسل عليهم طير أبا بيل ترميهم بحجارة من سجيل فججعلهم كعصف ماكول.....منتقم جبار اسرافيل عزرائيل ترميهم بحجارة من سجيل كذلك يرحم................. بحق هذه السورة وما فيها من الانتقام وبحق إسم الله المنتقم الجبار ترميهم بحجارة من سجيل.
Shike nan sai anade da Baƙin zare aje wurin abinne.
مجرب صحيح لا شك ٣
No comments:
Post a Comment