Assalamu alaikum warahmatullah, Jama'a Yau kuma Sahiyhan ASIRAI da magungunan Gargajiya ne nayi Guziri don Amfanin jama'a.
1. Kaskaifi :- Wanda yake so ya hada maganin kaskaifi /Wuka ko Reza. Ya Sami Goga Masu da Miyar Tsanya ahadasu da jar kanwa akirba su, a shafe jiki duka Wuka bazata kama kaba. (Amma Na rana 1 ne) Idan kuma mutum ya na son ya tauna Reza ne, to Miyar Tsanya ita kadai Zai tauna ganyanta, Sannan ya sa Rezar a baki Zai taune ta Kamar kuli-kuli.
Tanbihi:- Rezor 🐅 Tiger original ake taunawa.
2. Maganin Sammu:- Karya jifa Na Makaru Ko Sihri Ko Kanbin Baka ko kuma Kulli da ake yi na kashe Azzakari, Asamo kashin Raƙumi Guda 7 adakesu Arubuta wannan Sakandamin Qafa 7 awanke rubutun da Ruwan Tsari (Ruwan wankin gero) Sai azuba kashin Raƙumin acikin ruwan tsarin idan dare yayi sai aje ayi wanka dashi, Za a warke inshallah. Kuma idan mutum yayi wannan wankan Dafa'i ne, Ko da za adibi ƙasar tafin ƙafarsa Ko Wani Abu nasa da niyyar ayi masa Makaru To bazai kama sa ba.
3. Warin Kashi:- Maganin Warin kashi Asami Ganyan Aduwa da Ganyan magarya da Goga Masu adakesu ahada da sabulun salo arika yin wanka da shi Za a daina.
4. Maganin Kunama:- Asami Garin Sassaken Tsada Da Ganyan Nonon Kurciya adakesu ahada su Guri ɗaya A shafe hannu Da fuska za a kama Kunama ba tare da tayi Harbi ba.
Hikima ta 2 anan kuma shine kazuba kunamun acikin kurtu Ko wata Roba, Sai kayi karamar kofa inda Zasu riqa Samun iska aciki, daga nan Sai ka barbada Garin maganin Nan daka haɗa To wallahi daga ranar bazasu kara Harbi ba. Idan mutum yazo wurinka Sai ka dauki 1 Ba Tare Da ya sani ba,kasashin ya riƙe.
Allah saka mai gida, Amma meyene (Gogar Masu)
ReplyDeleteGoga Masu Wata ciyawa ce, koriya Mai faɗin ganye, tana da yauki abaki idan antauna.
ReplyDeleteAmma zanyi hotonta Na turo saboda amfanin jama'a
Allah yasaka da alkhairi sayyadi....
ReplyDeleteEnter your comment...Ya malam maganin karfe
ReplyDeleteidan mutum yasamu kan barawo da goga masun sannan yarubuta ayar sau 45 shin acikin ruwanda aka wanke ayar zaisa garin ?
kuma kullum ne sai an rubuta
Allah y saka da mafificin. Allah yaji qan iyayenka ya kuma shirya maka zuriyarka don alfarman samuwan annabi muhammadu SAW. Mungode mungode mungode. Allah ya karemn kae ko dare ko rana.
ReplyDelete