بسم الله الرحمن الرحيم
سبحانك لا إله إلا أنت يا رب كل شيء ووارثه ورازقه وراحمه
” Subhanaka la ilaha illa anta ya rabba kulli shai’in wawarisahu wa raziqahu wa rahimahu ”
Wannan wuridin yana aiki ne musamman ga mutumin da yake cikin kuncin rayuwa,
Misalin rashin kudi ko Wanda harkoki rayuwa Suka dagule Masa ko Wanda bashi yayi Masa ko Wanda yake Neman wata muhimmiyar bukata awurin Allah subhanahu wata’ala yayi wannan wuridin to babu makawa zai Sami biyan bukatarsa da gaggawa.
Rannar lahadi akeso afara Jan wannan wuridin qafa “Dubu hudu da Dari biyar” 4500. Ashafa turare Mai KAMSHI
Anayin wannan wuridin na tsawon kwana bakwai.
Sannan Za ka iya riƙe wannan ismiy kadawwama akan karanta shi kullum Don samun Daukaka madawwamiya
No comments:
Post a Comment