Har kullum ina kokarin kawo muku sirri sahiyhan kuma mai inganci, To Yau kuma Nazo da wannan sirri wanda matukar mutum yayi Zai ga Taskar ALJANU kuma ya tsinci kuɗin da ke wurin Da iznin Allah. Abu Na farko dai Sai arubuta wannan Hatimin qafa 7 awanke fuska da Ruwan rubutun lokacin da Za a fara yin aikin kullum har tsawon kwanaki 7.
Yadda Za a yi wuridin shine, Bayan dare yayi Sai ka rubuta wannan Sunayen a tafin hannunka sannan kayi wuridin sunayen Qafa 6666. Ga sunayen:- "YA DAIHUWJIN YA DAINAHUWJIN" يا طيهوج يا طينهوج
Bayan kammala adadin sai a karanta wadannan jerin sunayen
Qafa 33.
Ga Huɗubar Kamar Haka:-
إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات كانت لهم جنات الفردوس نزلا خا لدين فيها لايبغون عنها حواا٦ قل لو كان البحر مددا لكلمات ربي لنفد البحر قبل أن أن تنفد كلمات ربي ولو جئنا بمثله مدداً قل إنما أنا بشر مثلكم يوحي إلي....... اللهم اوحي إلي كنز المال ونفع بها يا ظاهر يا طيهوج ويا باطن يا طينهوج. إنما الهكم إله واحد فمن كان يرجو لقاءربه فليعمل عملا صالحا ولا يشرك بعبادة ربه أحد.
Wannan sirrin bayan Mutum ya gama Adadin kwana 7 Sai ya fita bayan Gari To babu shakka zai Hangi bak'ar Leda cike da kuɗi Sai a ɗauka a kawo gida a fara kashewa.
Fa'ida ta 2 kuma shine idan nuna maka wurin kuɗin akayi a mafarki Kuma kaje ka samu, To kuɗin basa karewa matukar baka kwashe su duka ba kayi sayayya a Lokaci guda. Fa'ida ta 3 kuma ana yin Istihara da wannan sunayen idan ana so aga Wani mutum wanda baya Nan Ko kuma dukkan wani abu da ake so a fahimci Hakikanin sa, Sai a fadi bukatar a wurin Huɗubar Allah zai bayyana maka Abin a Daren farko Ko Na biyu.