Duk wanda Allah ya jarrabeshi yasami kansa acikin Halin matsi, Ko rashin abinci ko kuma rashin kuɗi, Ko Wani tashin hankalin da ya shafi Wajan aikinsa, Ko kasuwanci ko matsalar iyali. Ko kuma wani abu makamancin wannan.
To, yayi Alwala yayi sallah raka'a 2. Kowacce raka'a Zai karanta fatiha Da Kulhuwallahu Qafa 33. Sannan yayi wannan salatin Annabi Qafa (1111) Dubu daya da dari ɗaya Da goma sha daya.
اللهم صل على سيدنا محمد قد ضاقت حيلتي ادركني يا رسول الله
(Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Qad Dhaqat Hiylatiy Adrakniy Ya Rasulullah)
Sannan yayi wannan Addu'ar Qafa 70
يا الله يا رب يا حي يا قيوم يا ذا الجلال والاكرام بك استغيث يا وهاب ٧٠
Kayi wannan aikin na tsawon kwana uku Ko Bakwai. Allah Zai Fitar Da kai, Daga cikin matsalar da ta dame ka, Alfarmar Nabiyur rahmati.
Tuesday, June 18, 2019
ADDU'AR NEMAN FITA DAGA CIKIN KUNCIN RAYUWA TA 2
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Comments system
Author Details
Blogger, Astrological geomancer, Native Medical Specialist With Many Years of experience.
No comments:
Post a Comment