Mallakar Rauhani - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Tuesday, June 18, 2019

Mallakar Rauhani

يا اموكيل بحق طحفتون يا رحمان كل شيء وراحمه


“Ya amwakiylu bihaqqi dahfatuwna ya rahmana kulli shai’in warahimahu”
Wannan sirri Mai karfin gaske,yana tattare da khadimai har guda 3 .kana gama cika adadin kwanakin zaka mallaki Rauhanai dukkansu masu taimaka maka ako yaushe,
Anfiso afara wannan wuridin afarkon wata idan ya tsaya har zuwa lokacin da wata yafara haske.
Babban adadin shine dubu Sha takwas (18) kullum
Karamin adadin Kuma dubu Tara (9) har kwana goma Sha takwas (18)
Wani abin mamaki akan wannan wuridin shine and samun shigowar manyan kudi akwanakin  da akeyin wannan aikin da kuma bayan angama.
Alamun da mutum zai gane cewa Rauhanai sun shiga jikinka ta wannan sirrin shine Za kadinga jin ƙafafuwan ka Da tafin hannayanka suna yi maka kaikayi lokacin da kake jan wuridin, Ko kuma bayan kagama. Sannan Zaka yawaita mafarkai daga lokacin daka fara aikin.


Turaran aiki shine farin miski na Ruwa.

Za a shafa Turaran aikin ne a hannuwa da kuma fuska, sannan a shafa a jikin carbin da za a yi aikin dashi


10 comments:

  1. Allah ya saka malam, malam shi hatimin ya zaayi dashi

    ReplyDelete
    Replies
    1. PM
      Adaura ajikin carbi lokacin da ake yin aikin, Ko arubuta shi akan yashi afuskanceshi lokacin da ake yin aikin

      Delete
  2. Allah ya saka da alkhairi malam, malm shi hatimin ya za ayi dashi?

    ReplyDelete
    Replies
    1. Adaura ajikin carbi lokacin da ake yin aikin, Ko arubuta shi akan yashi afuskanceshi lokacin da ake yin aikin

      Delete
  3. Mallam ya kasance ina kasuwancin tafiya tafiya ina iya tsallake kwanaki. Jazakhallahu khair

    ReplyDelete
    Replies
    1. Insha Allah, Kana iya tsallake kwanaki. Ai bukatar shine ka cika Adadin aikin, kuma kafin ka gama Babu shakka zaka ga alamomi

      Delete
  4. Aslm MALAM nace to za'a iya raba aikin kamar sau Uku arana har acika adadin

    ReplyDelete
  5. Malam Dan Allah shi turaren a INA za'a shafa shi kuma yaushe

    ReplyDelete
  6. Za a shafa Turaran aikin ne a hannuwa da kuma fuska, sannan a shafa a jikin carbin da za a yi aikin dashi

    ReplyDelete
  7. Allah yasaka da alkhiri yakara albarkacin iyaye

    ReplyDelete