SIRRIN DAURIN BA'KI SAHIYHUN - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Friday, June 21, 2019

SIRRIN DAURIN BA'KI SAHIYHUN

Assalamu alaikum warahmatullah, Yau Gani kuma da bayanin wani DAURIN BA'KI kuma sahihun mujarrabun. Tun Daga hannu na zuwa mutanen da naba suka jarrabashi Kowa Sai hamdala.Haka kuma wanda yake tare da wannan sirrin Babu Wani fajiri Ko Danfashi da Ya Isa yatare Shi a hanya, Dukkan wata fitina Ko Bala'in da Zai faru a wuri Sai kabar wurin, Ko kuma kafin kazo wurin Za a yi ta agama, Alfarmar Asma'ul lahil Aziymu dake cikin wannan sirrin. Sannan idan kana da Abokin jayayya Ko kuma wani abokin hurda da kake son Samun nasara akansa, ya zama Duk abinda kafada masa bashi da halin yin Gardama, Ko abokan Shari'a,  To kana iya rubuta sunayen su suka, awurin da aka tanada na rubuta sunayen mutane.



Wannan HATIMIN anaso arubuta shi ne ranar Lahadi akan sa'ar shamsu.
Ga addu'ar da ake rubutawa akasan Hatimin.
أقبل ولا تخف نجوت من القوم الظالمين لا تخف إنك أنت الاعلي إني لا نخف لدي المرسلون قال رجلان من الذين يخافون انعم الله عليهما اد خلو عليهم الباب فإذا دخلتموه فانكم غالبون وعلي الله فتوكلوا إن كنتم مؤمنين أقبل يا******** كما أقبل الخطيب علي المنبر والسلطان علئ العسكر عقدت لسان من تحت صمه ولسان كل ناطق لا لا لا لا لا لا لا يتكلمون في حا مل كتابي هذا إلا بخير أو يصمتون صم صم صم صم صم صم صم بكم  بكم بكم بكم بكم بكم بكم عمي عمي عمي عمي عمي عمي عمي فهم لا ينطقون جعلت حا مل كتابي هذا منصور ا مؤيد ا على كل أحد كما نصرالله نبيه صلى الله عليه وسلم با الملائكة وجبريل عن يمينه و ميكائيل عن شماله و اسرافيل من وراء ظهره واسماء الله محيطة به شاهت الوجوه وعنت الوجوه الحي القيوم ما هت باهت تاهت حتي محت الظلاما محلا أهلا أقبل ناجيا منصور ا مؤيد بالواحد الأحد الفرد الصمد الذي لم يلد ولم يولد ولم يكن له كفوا احد
Arubuta da tawada Amma azuba Jan turaran miski aciki.
Karin bayani shine:-
Wanda ya rubuta wannan sirri Akan sharifin shamsu, to hakika yayi babbar sa'a. Duk mai Neman Ka da Sharron to wallahi bazai Gangakaba.( Layar zana) Kuma idan aka sa akarkashin pillow din mara lafiya zai warke take da iznin Allah.
ارصد الشمس إذا كانت في الدرجة التاسعة من برج الحمل (ويقع ذلك في ٨ أبريل من كل عام)
  • Ranar 8-April-




5 comments:

  1. Slm mallam Karin bayani, a ina za'asaka layar?

    ReplyDelete
    Replies
    1. Acikin aljihunka zaka sakata, idan kuma wani mutum akan Wani mutum ne Ko mutane da yawa zaka iya binne ta.

      Delete
  2. Slm mallam Karin bayani, a ina za'asaka layar?

    ReplyDelete
    Replies

    1. Acikin aljihunka zaka sakata, idan kuma wani mutum akan Wani mutum ne Ko mutane da yawa zaka iya binne ta.

      Delete
  3. Slm malam a ina ake rubuta sunan mutin

    ReplyDelete