Assalamu alaikum warahmatullah, jama'a Yau kuma wani bayanin Babban Sirri ne, nake tafe dashi Wato Qasamin Shi dai wannan QASMIN Dadadde ne a hannun Malaman Asraril ruhaniya, Kuma manyan sunayen Allah ne,(ismil A'azam) Da harshen " suryananci" Kuma yana da hanyoyi masu yawa wadanda malamai suke tasrifi dashi.
Haka kuma Duk taurin kai na Rauhani Ko jinnu,(Bayahude Ko Banasaren ALJANI, Ko kuma majusi, kuma Ko Wani irin Dabi'a) To, lalle Zai kasance akwai Wani 🌞 sunan Allah daga cikin jerin sunayen wannan QASMIN da yake yi wa biyayya kuma yake jin tsoro. Saboda haka matukar mutum ya lizimci karanta wadannan sunayen safe da dare, To Babu shakka Zai tara manyan Rauhanai acikin dakinsa wadanda Zai iya kowane irin tasrifi dasu.
1.TARA JAMA'A:-Mai neman tara jama'a akan harkokin sa zai riƙa karantawa kullum Qafa 14 safe da dare.
2. SAMUN KUƊI:- Mai Neman Samun wadata Da shigar kuɗi kullum Zai riƙa karantawa Qafa 21 kullum dare (sau 1 a rana)
3. TASRIFI KO BABBAN BIYAN BUƘATA:- Wanda yake so ya yi tasiri da wannan QASMIN Ko wata babbar Bukata akan wani Ko akan Wata mace Da yake so ya jefa Mata wutar soyayya Sai ya karanta Qafa (41) cikin dare, ya rubuta wannan HATIMIN yasa a gabansa ya na kallo.
Idan kuma yana da buƙatar rubuta sunan matar ajikin HATIMIN kuma yayi laya ya binne, to Zai iya aikata hakan.
Idan maganar jefa soyayya ce, To sai akara da wannan Hudubar akarshen Ko Wane Qafa 1 da aka karanta.
توكلوا يا خدام هذه الأسماء والصفات العلى الاعلي أن تحيج قلب............الي محبت.........حتي لا تصبر عنه ساعة واحدة با المحبة الشديدة تجري في الدم والحم بحق ملك العبودي الزكي الودود العظيم
HATIMN AIKIN
Allah yataimaki malam yabaka ijaba cikin dukkanin aikinka dan albarkacin annabi
ReplyDeleteAmeen, ina godiya Da addu'ar Alkhairi
DeleteYa malam na jikin bakin allanne za,a,karanta ko hardana saman za a,karanta allah yakara sani
ReplyDeleteNa saman ne za a karanta, wanda ya fara Da Bismillah
Deletemuna godiya
ReplyDeleteMuna godiya Allah ya saka da Alkhairi Ya Kara hasken kwakwalwa.
ReplyDeleteAllah yasaka da alkhairi
ReplyDelete