Wannan ismin duk wanda ya sameshi sai yagodewa Allah, saboda ismine na yankan shakku.
يا همرييل ويا همراكيل بحق شتخيثا
” Ya hamrayiylu wa ya hamrakiylu bihaqqi shatkhiysa”
kafa ( 45000)kafa dubu arba’in da biyar
Duk wanda ya cika wannan adadin to babu shakka ya Sami ismiy mai karfi na tasrifi akan ko wace irin bukata.ana karantawa kullum qafa (4500) dubu hudu da Dari biyar tsawon kwana (10) goma.bayan kagama cika wannan adadin to Sai kariqa karantawa qafa (45) arba’in da biyar kullum.
To wallahi cikin iznin Allah duk wanda yazo wurinka Neman wata muhimmiyar biyan bukata qafa 45 arba’in da biyar zaka karanta Masa ismin bukatarsa zata biya Kamar yankan wuka. Kuma tabangaran Wanda yake karanta wannan ismin Allah zai daukakashi acikin jama’a . Da buda masa hanyoyin arziki dasamun kwarjini acikin jama’a mata da Maza zasu soka.
Ana amfani da TURARE Mai kamshi lokacin gabatar da aikin.
Allah ya saka da Alkhairi
ReplyDelete