Zuwa ga wanda yake neman allah ya hadashi da rauhanai masu tsarki wadanda zasu Rika bayyana acikin barcinsa sunayi masa bayani akan duk abinda yasa acikin zuciyarsa,da gaya masa wasu muhimman abubuwa na samun biyan buqata akan dukkan al’amura da nuna masa abinda zaifaru Nan gaba cikin mafarki,to sai ya lizimci karanta wannan
( ismil azim)kafa 360 kullum har tsawon kwana arba’in, domin mallakarsu.
Wani kuma daga sati na 2 zaifara ganinsu,Amma ko sunfara zuwa acikin sati na 2 ko 3 anaso kayi kokari kacika adadin kwanaki arba’in cif cif don samun damar yin tasrifi da ismin,ga ismin kamar haka.
اجب يامنحا ييل سامعا مطيعا بحق اهيا شراهيا ادوناي اصباءت اصباتون الذي هو الحي القيوم يحي الموتي ومميت الأحياء الذي قامت السموات والأرض والخلق بأمره.
” Ajibu ya manhayiylu saa mi’an mudiy’an bihaqqi
ahya sharra hiya aduwnayi asba’atu asbatuwnallazi huwal hayyul qayyum yuhyil mauta wa mimiytul ahya’i allazi qamatus samawati Wal ardi Wal khalqi bi amrihi “
Bayan an mallakesu sai aci gaba da karanta qafa 45 arba’in da biyar kullum don Neman yin tasrifi akan wasu buqatun
No comments:
Post a Comment