Tasrifi Mai Karfi Na Fitar Da Kuɗi - JAWAHIRUL AZKAR

Breaking

Post Top Ad

Monday, June 17, 2019

Tasrifi Mai Karfi Na Fitar Da Kuɗi





Assalamu alaikum yan'uwana



Almajirai
yau kuma nazo muku da Bayanin Wani sirrin tasrifi Mai Karfi kuma mujarrabun wanda ake amfani da shi kuma aga Biyan Bukata.
Da farko dai asami Hajiyar Kaza wato (Fara) Budurwa ayi kiwonta, dazarar tayi kwai Na farko sai ayi masa Alama yadda za ka iya gane shi. Bayan ta gama kwan, tafara kwanci Sai aje adauko wannan kwan ayi masa kofa ƙarama daidai da yadda sirinji zai shiga Sai azuke ruwan kwan Gaba daya, Sannan azuba ruwa mai tsafta awanke cikinsa tsaf, Daga nan sai asami Allo a rubuta wannan Asma'ul Aziymu kafa (33) Talatin da uku. Kamar haka:_
اهلل بكمد جينج وكيل
Sai awanke rubutun da ruwa kaɗan daidai yadda zai iya shiga wannan kwan, Sai ariqa sukan ruwan Da sirinji kana zubashi acikin kwanson kwai, idan ka gama Sai ka sami farin Gam ka toshe kofar dashi, Sannan kamayar dashi wajen kazar.


To, Daga ranar kullum Zaka fara yin wuridin sunayen "AHLALU BAKAMADU JAINAJU WAKIYLU" Qafa 33.
A ranar da kazar ta fito da ƴaƴanta suka fito daga wurin kyankyasa Sai kaje kadauko kwan, amma anayin alwala kafin aje wurin ɗaukar kwan.
Bayan ka dauko wannan kwan Sai kayi niyya ka shanye ruwan kwan bayan kayi wuridin, To wallahi da iznin Allah atake zaka iya Gwada wannan tasrifi akan komai.
Amma Duk lokacin da ake SO a yi wani tasrifi Sai an karanta wadannan sunayen
اهلل بكمد جينج وكيل ٣٣

Ƙarin Bayani:- Wato saboda ƙarfin sirrin dake cikin kwan nan, Kazar baza ta iya fasa shiba. Kuma duk abinda karike a hannunka kuma kake so yazama kuɗi Nan take Zai zama.
Saboda haka matukar baka da rabo akan wannan tasrifi To Babu shakka kazar zata mutu da zarar ka fara kiwonta......




12 comments:

  1. Allah gafarta malam, afwan. Yadda za'ayi tasrifin a nan shine fatawarmu gareka. Godiya mai tarin yawa.

    ReplyDelete
    Replies
    1. Abinda ake nufi anan shine ko takarda Ko ganye karike ahannunka zaka yi tasrifi dashi.ko kuma Wani Abu

      Delete
    2. MashaaAllah. Ma'ana dai idan ka sami abinda zaka sarrafa sai ka karanta ismin 33x da niyyar abinda kaka nufi. Afwan

      Delete
  2. Allah yayarda da aikin Malam
    Allah yasaka kuma yajikan tsofaffi

    ReplyDelete
  3. Allah ya saka da Alkhairi kuma ya Kara kusanci ga Annabi Muhammad S A W.

    ReplyDelete