Assalamu Alaikum Wa rahmatullah,
Yau Kuma Gashi ina so in gabatar da wani Babban Hatimi Na tasrifin wasu manyan KHADIMAI Kuma Mata Guda 3. Hatimi Na farko na MAIMUNA, na biyu kuma na ZAITUNA Sai na uku
Shi Kuma Na SHAM'UNA. Anayin tasrifi dasu Mai tarin yawa wadanda suka hada da aikin jefa soyayya atsakanin mace da Namiji,jifa, Rufa Ido, da Kuma tara jama'a awurin Harkokin kasuwanci.
Ranar asabar:- Ake Fara wannan aikin idan har kana son Ka mallakesu ne, to sai kafara aikin afarkon wata Asabar ta farko.
Neman Biyan Bukatar:- Mai Neman Biyan Wata muhimmiyar Bukata zai yi wannan aikin Ranar Asabar da Dare.
هذه العزيمة الثلاثة والاعوان الثلاثة وهم يسمعون ميمون و زيتون و شمعون وهم الأرواح الروحانية والمسلطون علئ أعمال الذل والخيل وغيرهما وطمس العيون و كل واحد منهم مقدم علي جماعة وهم م مطيعون لهذا الاسم فمن حفظه كانوا له اعوانا وخدام واتباعا في كل ما تريد.
ADADIN AIKIN:- Qafa 45.
RANAR ASABAR.
TURARAN AIKIN:- Lubban zakar,Jawiy, Sandal Da Kuma Uwdi.
HATIMN za a rubuta Shi a takarda Fara Ka ajiye shi a gabanka lokacin da kake aikin.
No comments:
Post a Comment