"ZOBEN ANNABI SULEMANU"
Assalamu alaikum wa rahmatullah, Jama'a Yau kuma akan zobe ne, zanyi magana. Duk da cewa Hikayar zoban tazo Acikin "Alfu Laila Wa Laylatu"cewa shi dai wannan zobe ya kasance a hannun Annabi suleman (a.s) Ganin yadda ya ke bautar da manyan Aljanu da Ifritai ta hanyar tilasta su yin manyan aiyuka Masu wahala, Sai ɗaya daga cikin wadannan Ifritai ya kulla makirci acikin zuciyarsa ta yadda zai raba ( Annabi suleman) da wannan zobe.
Wata rana ana zaune a cikin fada Sai ya umurci Abashi zoban ya goge kuma ya wanke shi, yadda Zai ƙara haske, Ana bashi zoban Sai ya jefa bakinsa ya hadiye. Sannan ya zura da gudu, amma saboda bala'in zafin da yake ji acikin sa yaje tsakiyar Teku ya amayar dashi. Kifi kuma ya hadiye, shima yaji ba dama yazo bakin Teku masulci (Ɗan su) Ya kama kifi yakaiwa Annabi suleman. Mai son jin cikakken bayani
Kasami azurfa mai kyau,kaje anarketa arubuta maka wannan alamar dake jikin wannan zobe Ranar Lahadi idan kuma rana tanakan burujin "USUD" Wato (Ranar 8-April )ne,to falillahul hamdu,domin zaiyi matukar karfi.Bayan angama rubutun ajikin zoben,sai kashiga dakin da babu kowa kakunna fararan kyandir guda 8 (circle), 2 gabas 2yamma 2kudu 2arewa.
Farko sai kayi masa hayaki da turare mai kamshi, bayan kadaureshi da zare,sannan kasashi a harshen wutar kandir,sannan ka tsomashi aruwa,daga karshe sai kazuba masa gishiri,sai ka ajiyeshi atsakiyar kyandirannan guda 8
To,yanzu sai kafiskanci gabas kakaranta "BURHATIYA" Kafa 45.To wlh shikenan angama,kadauki zoben kasa ahannunka duk wanda yazo da bukata sai kasa zoben akan garwashin wuta yayi zafi kadaukoshi kasa aruwa aba mutum yasha,to wlh tallahi cikin ikon Allah bukata tabiya.
Kai kuma malam mai zoben zaka riqa samun kudi da yawa,farin jini da kwarjini mata da maza kowa zai soka,duk wata fitina da bala'i insha allahu ba dakai ba.Idan zakayi tafiya kaji zoben yayi zafi to kadakata ko ka canja hanya. Idan kuma azaune kake Sai kabar wurin.

No comments:
Post a Comment