Wannan wani sirri ne Mai ban mamaki wajan Farin jini da Tara jama’a ga maiyin harkar kasuwanci , ko malami ko mace Mai neman Farin jini wajan samari domin samun mijin aure.
Haka Kuma Ana amfani da wannan sirrin wajan sulhunta masoya idan daya bayason daya wajan rubutawa a Allo ashayar dasu.
Ga sirrin kamar haka:-
,,
“يا اهجماييل بحق كفكف وارفخشذ يا صمد من غير شبيه فلا شيء كمثله”
Ya ahjama yiylu bihaqqi kafkaf wa arfakhshaz”
- Mai neman Farin jinin kasuwanci da Tara jama’a Sai yarubuta sirrin afarar takarda kafa 7 ranar alhamis ko jama’a ko ranar lahadi ya makala acarbinsa yayi wuridin qafa Dubu biyu da dari biyu(2400) idan yagama adadin Sai yasa a Aljihu ko Kuma yasa awurin da yake kasuwanci.
- Mace Mai naman Farin jinin samari ko namiji Wanda yakeso mata da yawa sure Rika sonsa. Sai yarubuta sirrin qafa (70) akan Allo awanke sai amatsa lemon tsami (7) acikin rubutun ahada da sabulun salo anayin wanka dashi,
- Mai neman Rauhanan wannan sirrin shikuna zai karanta sunayen ismin ne kadai .qafa Dubu ashirin da hudu (24000)har tsawon kwana (24) kamar haka:- يا اهجمايبل بحق كفكف وارفخشذ ٢٤٠٠٠
- Mai neman wata muhimmiyar biyan bukata Shi Kuma zai karanta sirrin qafa Dubu biyu da dari hudu (2400)har kwana 7.zai Sami biyan bukata da gaggawa.
-