Wannan Hatimn dake sama yana da fa’idodi da yawan gaske Amma yanzu zan takaita Akan fa’ida ( 2)
Malamai masana wannan fanni suna Kiran hatimin da suna ” Ayatul khamsu ko Ayatul zajaru”
Dalili kuwa shine:- Ayoyin da aka narke aka zuba cikin Hatimn su biyar ne acikin kur’ani, Kuma sune sukayi daidai da Rantsuwar Allah (s w a)
كهيعص حمعسق
- كما انزلناه من السماء فا ختلط به نبأ ت الارض فا صبح هشيما تزر ه الى ساحة.
- هو الله الذي لا اله إلا هو عالم الغيب والشهادة هو الرحمن الرحيم
- يوم الأزقة اذالقلوب لدي الحناجر كا ظمين ما الظا لمين من حميم ولا شفيعيطاع
- علمت نفس ما أحضرت فلا أقسم بالخنس الجوار الكنس والليل اذا عسعس والصلح إذا تنفس
- ص والقران ذي الذكر بل الذين كفروا في عزة وشقاق
1.Abu na farko Gamai neman farin jini da kwarjini shine :-sai arubuta wannan Hatimin kafa (1)tare da ayoyin dake kasan Hatimin awanke asha har tsawon kwana (5)
2. Abu Na biyu kuwa shine:-Ta fuskar zajru (wato tsoratar da Aljani domin bin umarninka) sai arubuta Hatimin kafa (1) tare da ayoyin afarar takarkda anade asa ajikin Tasbah, Duk lokacin da zakayi aikin da yashafi Kiran jinnu Sai kakaranta wannan ayoyin kafa 7 don yazo da gaggawa ko Kuma ya aikata abinda ka umarceshi batare da jinkiri ba.
Malam ataimaka da hatimin
ReplyDeleteSlm malm ataimaka da hatimin naga baka saba
ReplyDeletesyy ba'a ganin hatimin da ayar
ReplyDelete