Assalamu alaikum warahmatullah, Jama'a Yau dai Da wani Lakani nazo wanda SAHIYHUN Mujarrabun ne, akan abinda Ya shafi Sata.To, lalle BARAWO Zai bayyana kuma ya dawo da kayan da Ya sata cikin kaskanci. Ga yadda ake yin aikin:- Da farko dai asami karamar Tukunya kamar irin wanda nasa Hotonta asama,
2. Asami Ganyan Dayi da kuma ƙwallon Dayi kowanensu Guda 7.
3. Kwallon Dabino Guda 7.
4.Citta mai kwanso Kwara 7.
5. Gishirin manda (Ko kuma Gishiri)
6. Ƙwayar Face 7( Na wanda aka yi masa sata Ko Na wanda zaiyi wannan aikin) Nails
7. Tafarnuwa Kwara 7.
8.Asami Bakar takarda Arubuta wannan ayoyin Alkur'ani masu zuwa. Qafa 1 tak.
بسم الله الرحمن الرحيم
إن الله يمسك السموات والأرض أن تزولا ولءن زالتا إن امسكهما من أحد من بعده إنه كان حليما غفورا. قالوا يا ذا القرنين إن يا جوج و ما جوج مفسدون في الأرض.فما اسطا عوا أن يظهروه وما استطاعوا له نقبا قال هذا رحمة من ربي فإذا جاء وعد ربي جعله دكاء و كان وعد ربي حقا.وتركنا بعضهم يومئذ يموج و نفخ في الصور فجمعنهم جمعا.اللهم أخذت وجبت وغظت واغللت وايبست بول السارق وغايط سارق متاع..... ...لا يبول و لا يتغوط حتي يرد ما عنده وما أخذ بحول الله وقوته السرح حا حر دوساس سا سوسا اصفي ط ط عاطوا حواقف كلمن وهلا كي كر مي حا مي قدقر الي محلل بيالي هرر له لوما مستعليا سوما ماروسيا سيا عزيز إنك إنك أنت العزيز أو بر بر جهنم وجوههم.
Za Ayi wannan Rubutun ne Ranar Asabar Akan sa'ar Zuhal. Bayan an gama rubutun Sai azuba wadannan mahadan da na lissafo a baya, sannan anade takardar. Sannan kuma asa takardar cikin wannan Tukunya.
To, yanzu sai ahaka Rami Kamar rabin zira'i wanda tukunyar zata shige ciki, bayan an saka tukunyar Sai ahada wuta cikin ramin bayan wutar ta mutu Sai arufe Ramin da ƙasa. Amma lokacin da Za a binne Ramin Ga abinda zaka faɗa:- اقتلوا السارق وط لسوط س المتوكلون بساعة الليل و النهار و بحرمة الملك الروحاني روسيا ييل
Hoton Dayi
Wallahi wannan sirrin mujarrabun ne. Amma Don Allah a tsaya akan BARAWO kawai Kada a juya shi wajen cutar da wani.
No comments:
Post a Comment