ASSALAMU ALAIKUM
Yau dai wani Muhimmin Asiri ne, Nake tafe da shi. Wanda mutukar mace ta sha, to shikenan Kai kaɗai zuciyarta za ta rika tunani ako da yaushe.kuma sau Daya ya wadatar. Shi dai wannan wannan HATIMIN Tare da sirin da ke cikinsa ana Rubuta shi ne ajikin Farar Takarda a wanke da Ruwa abaiwa mace Ko Namiji yasha. Ga HATIMIN Tare Da sunayen da ake rubutawa.
ح ح ح ح ح ح ح ح ح ح ح
م م م م م م م م م م م
ا ا ا ا ا ا ا ا ا ا ا
م م م م م م م م م م م
ر ر ر ر ر ر ر ر ر ر ر رررر
ز ز ز
وإن منكم إلا واردها ولقد زينا السماء الدنيا كذلك نزين ( إسمها) في محبة ( إسمه) حتي لا تنام ولا تصبر عنه ساعة با المحبة الشديدة تجري في الدم والحم بحق حوسم دوسم بر دثيم وبحق يه٣ بيه٣ اوريال بر جيال هور يال رغشيال هدريال بحقيال برقيال نوريال غشيال عزريال شرخيال أينما كنتم في ملكوت الله عز وجل أظهروا براهين الإجابة.
Haka kuma mace wadda bata son mijinta dalilin matsalar jinnu za a iya rubuta mata tare da sunan mijinta tasha kwana uku.
Allah ya saka
ReplyDeleteAmeen Alfarmar Nabiyul Rahmati
DeleteAllah ya saka da alheri Malam.
ReplyDelete