DAFA'I NA KO WACE RANA
اضمار الحرز اليماني
Assalamu alaikum warahmatullah Jama'a Yau Kuma Dafa'i ne na kariyar Kai, daga sharrin mutane makiya da kuma sharrin Jinnu nakawo. Kuma Duk wanda ya riƙe wannan Azkar kullum sau ( 70) Allah zai kareshi daga dukkan nau'in mahassada. Wannan adadin kuma shima jawahirul adadin ne, Tunda daga wurin Allah Ya fito (suratul tauna) inda Allah ke faɗin cewa :- أستغفر لهم أو لا تستغفر لهم إن تستغفر لهم سبعين مرة فلن يغفر الله لهم ذلك بانهم
كفروا بالله ورسوله والله لا لا يهدي القوم الفسقين
Kaga atakaice anan, Allah yana cewa Ko da Za a nema munafukai gafara har sau (70) Allah bazai gafarta musu ba.
1.RANAR LAHADI:- لا اله إلا أنت الله الحق المبين ٧٠ مرة
2. RANAR LITININ:- لا إله إلا أنت الله العزيز الجليل يا عزيز يا جليل ٧٠مرة
3. RANAR TALATA:- اللهم صل على محمد عبدك و نبيك ورسولك النبي الامي وعلى اله وسلم ٧٠ مرة
4. RANAR LARABA:- لا إله إلا الله خا لصا مخلصا ٧٠مرة
5. RANAR ALHAMIS:- لا إله إلا الله خالق كل شيء وهو على كل شيء و كيل ٧٠مرة
6. RANAR JUMA'A:- سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر ولا حول ولاقوه إلا بالله العلي العظيم
RANAR ASABAR:- لا إله إلا أنت سبحانك إني كنت من الظالمين ٧٠مرة
No comments:
Post a Comment